Saturday, 16 June 2018

Ali Nuhu yaje kasar Rasha kallon gasar cin kofin Duniya

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a kasar Rasha inda ake gasar cin kofin Duniya, a yaune dai Najeriya zata buga wasanta na farko a gasar inda zasu hadu da kasar Croatia.

No comments:

Post a Comment