Friday, 29 June 2018

Amal Umar ta bude shagon kwalliya

Jarumar fina-finan Hausa, Amal Umar ta bude shagon kwalliya na mata a garin Kano, ta bayyana hakane a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda abokan aikinta suka rika tayata murna.Muma muna tayata murna da fatan Allah ya sanya Alheri.

No comments:

Post a Comment