Saturday, 30 June 2018

An baiwa gwamana Ganduje da matarshi shaidar zama 'yan kasar Amurka

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da matarshi, Dr. Hafsat sun samu shaidar zama 'yan jihar Georgia ta kasar Amurka, an bashi wannan shaidane a lokacin da gwamnan da tawagarshi suka kai ziyara kasar.
Me baiwa gwamnan shawara ta fannin kafafen sadarwa ne ya bayyana haka, inda yace wasu ma dake tawagar gwamnan sun samu karramawa.

No comments:

Post a Comment