Saturday, 30 June 2018

An daura auren Ramadan Booth da Amaryarshi

An daura auren tauraron fina-finan Hausa, Ramadan Booth a yau Asabar inda 'yan uwa da abokan arziki suka taru dan tayashi murna, A cikin wadanda suka halarci gurin daurin auren akwai Ali Nuhu da Sanusi Oscar dadai sauransu.


Mun fatan Allah ya sanya Alheri ya kuma bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment