Thursday, 21 June 2018

An sawa jikan Hauwa Maina sunan Ahmad: Kalli hotunan suna

A makon da ya gabatane mukaji labarin cewa diyar marigayiya tauraruwar fina-finan Hausa Hauwa Maina watau Maryam ta haifi da namiji. A bikin sunan wannan yaro an bashi sunan Ahmad kamar yanda rahotanni suka bayyana.


Iyayen yaronne a wadannan hotunan suna murna rike da jaririn nasu, muna fatan Allah ya yiwa rayuwarshi Albarka.

No comments:

Post a Comment