Sunday, 24 June 2018

An zargi hukumar FIFA da hana masoyan Super Eagles shiga filin wasa da ganguna

Wasu sun zargi hukumar kwallo ta Duniya, FIFA da hana masu badujalarnan dake shiga da abubuwan kida da bushe-bushe filin wasan da Najeriya ta buga da Iceland a kasar Rasha, sudai wadannan masu badujalar sanannune da koda yaushe suke bin Super Eagles dan nuna musu soyayya.


No comments:

Post a Comment