Tuesday, 12 June 2018

Ba Buhari Ba Ne Ya Yi Min Juyin Mulki>>Shehu Shagari

"Buhari bai yi min juyin mulki ba, sai bayan an yi min juyin mulki ne da ake neman mai gaskiya da rikon amana da ya cancanci a ba shi mulkin shine sunan Buhari ya shigo ciki.


"Janar D.Y Bali ne ya ambato sunan Buhari, kuma dukkan su suka amince. An bukaci Janar Tunde Idiagbon da ya bayyana sunan Buhari duk da cewa a lokacin ya je kwas kasar Indiya", cewar Shehu Shagari.

Daga shafin Minista Solomon Darlung

No comments:

Post a Comment