Monday, 11 June 2018

Barazanar Tsige Buhari Ta Jefa Dogara Cikin Jangwan: Mazabarshi daga jihar bauchi zasu mai kiranye

Shugabanni jam'iyyar APC na mazabar Shugaban Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara sun cimma matsaya na maye gurbinsa da wani sabon dan takarar mai suna Godfrey Mannaseh bisa abin da suka kira adawar da Dogara ke yi da Buhari da kuma Gwamnan Bauchi.


Shugabannin uku, Haruna Rikaya, Malam Zubairu da Wakili Amadi sun nuna cewa Shugaban majalisar wakilan da na hannu kan barazanar da 'yan majalisar suka yi kwanaki na tsige Shugaba Buhari inda suka jaddada cewa ba irin wakilcin da suka tura shi ya yi masu ba kenan.
rariya.

No comments:

Post a Comment