Saturday, 9 June 2018

Bukola Saraki yaje aikin Umrah

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan a kasar Saudiyya inda yayi aikin Umrah, ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta inda ya bayyana cewa yana godewa Allah bisa kammala aikin Umrah da yayi lafiya.


Muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment