Sunday, 10 June 2018

Dan gidan Tijjani Asase kenan da yake so ya zama kamar Buratai

Dan gidan tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase kenan a wannan hoton da yakewa lakabi da, Sadauki, rike da bindigar wasa, Tijjani ya bayyana cewa yaron nashi yana so ya zama kamar Buratai.


Muna fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment