Saturday, 30 June 2018

Dan jihar Taraba, Ahmed Idris ya kammala karatu da digiri me daraja ta daya daga jami'ar kasar China

Wani dan jihar Taraba kenan me suna Ahmad Idris Kareka da ya ciri tuta a kasar China inda ya kammala karatu da digiri me daraja ta daya, ya samu shaidar digiri ne a fannin kimiyyar na'ura me kwakwalwa. 


Muna fatan Allah ya kara basira.ya kuma sawa karatun Albarka.

No comments:

Post a Comment