Saturday, 9 June 2018

Dan uwa yaga dan uwa: Kalli Osinbajo na buga kalangu

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa, Yemi Osinbajo kenan yake buga kalangu a lokacin ziyarar da ya kai jihar Oyo, gwamnan jihar, Abiola Ajimobi, shima ya doka kalangun a wani yanayi na nishadi da sukayi.Dama bayerabe da kalangu ai ba magana, abin ya kayatar.

No comments:

Post a Comment