Sunday, 24 June 2018

Duba kaga irin kallon da Saraki kewa shugaba Buhari a wannan hoton

A jiyane jam'iyyar APC tayi babban taronta na kasa inda shugaban kasa,Muhammadu Buhari da mataimakinshi, farfesa Yemi Osinbajo da sauran masu fada aji suka samu halartar gurin taron, wanna hoton da Kakakin majlisar dattijai, Bukola Saraki kewa su shugaba Buharin wani irin kallo ya dauki hankulan mutane sosai.


Akwaidai tsama tsakanin bangaren zartarwa da dana dokoki tun daga maganar cushe a kasafin kudi da maganar kin amincewa da wasu da shugaban kasa ke son nadawa wasu mukamai dama maganar binciken da akewa wasu daga cikin 'yan majalisar ciki kuwa hadda Bukola sarakin.

No comments:

Post a Comment