Saturday, 9 June 2018

Fauziyya Mai Kyau a kasar Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fauziyya Sani kenan a wannan hoton nata da ta dauka a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah tare da abokin aikinta, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment