Saturday, 9 June 2018

Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna yayi buda baki da 'yan jam'iyyar APC na jihar

Gwamnan jihar Kaduna,Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan tare da wasu 'yan jam'iyyar APC daga kananan hukumomi daban-daban na jihar da suka kaimai ziyara ya kuma shirya musu liyafar buda baki a yammacin jiya.Muna fatan Allah ya amsa Ibada.
No comments:

Post a Comment