Sunday, 10 June 2018

Gwamnonin jihohin Kano, Adamawa da Naija sun hadu a kasar Saudiyya

Gwamnonin Najeriyane a wadannan hotunan nasu da suka hadu a kasar Saudiyya inda sukaje aikin Umrah, akwai Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da gwamnan Adamawa, Muhammad Jibirilla Bindow dana Jihar Naija, Abubakar Sani Bello.


Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida lafiya.No comments:

Post a Comment