Thursday, 28 June 2018

Hassan Giggs da Muhibbat Abdulsalam na murnar cika shekaru 10 da yin aure

Tsaffin jaruman fina-finan Hausa kuma masu bayar da umarni a yanzu, Hassan Giggs da Muhibbat Abdulsalam na murnar cika shekaru goma da yin aure, ma'auratan sun saka wannan kayataccen hoton inda suke tare da 'ya'yansu uku dan nuna farin ciki da wannan rana.


Muna tayasu murna da fatan Allah ya karo dankon soyayya da fahimtar juna.

No comments:

Post a Comment