Sunday, 3 June 2018

Hoton Fati Shu'uma daya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata daya kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment