Saturday, 2 June 2018

Iliya dan me karfi: Kalli yanda wannan matashin ya dauki buhunan siminti 3 a kanshi

Wannan wani matashine da ya dauki buhunan siminti har uku shi kadai, abin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa guda dayama wasu da kyar suke dauka amma shi gashi har uku ya dauka a lokaci guda.

No comments:

Post a Comment