Friday, 29 June 2018

Jama'a a kasar Masar sunyi dandazo zuwa gidan Muhammad Salah

Jama'a a kasar Masar sunyi tururuwa zuwa gidan tauraron dan kwallon kafar kasar,Muhammad Salah bayan da adireshin gidan nashi ya bayyana a shafukan sada zumunta, Salah ya fito kofar gidanshi inda ya shiga cikin mutanen suka rika daukar hotuna tare da gaggaisawa.No comments:

Post a Comment