Monday, 11 June 2018

Ka kawomin matarka in baka kudi: kamar yanda ka sabawa kaiwa 'yan siyasa>>Dan gidan gwamnan Kaduna ya gayawa wani

Wani abu daya dauki hankulan mutane daya faru tsakanin dan gidan gwamnan jihar Kaduna me suna Bashir El-Rufai da wasu da suka fadi wata magana akan mahaifinshi na dada jawo cece-kuce.

Lamarin ya farune a dandalin sada zumunta na Twitter inda wasu ke numa cewa Tsohon shugaban kasa, Obasanjone yayi silar arzikin mahaifin na bashir amma El-Rufain ya juya mishi baya, an yi ta maida magana tsakaninsu har ta kai ga Bashir ya furtawa daya daga cikinsu cewa:.

Na sanka da jazabar son banza, dan haka, ka kawo min matarka in baka kudi, kamar yanda ka saba kaiwa 'yan siyasa ita suna baka kudi.

Gadai kadan daga yanda abin ya gudana:.No comments:

Post a Comment