Saturday, 9 June 2018

Kalli Abdulmumini Jibril a kasar Saudiyya

Dan majlisar wakilai me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji daga jihar Kano, Abdulmumini Jibril kenan a wannan hoton nashi daya dauka a kasar Saudiyya inda yaje Ibada, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment