Saturday, 2 June 2018

Kalli Adam A. Zango na karatun Qur'ani>>Nunawa Duniya abinda nikeyi Gayune

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi da yake karatun Qur'ani, ya bayyana cewa nunawa Duniya abinda yakeyi gayu ne a gurinshi, muna fatan Allah ya amsa Ibada.Wani ya tambayi Adamun cewa, Waikai dolene sai ka nunawa Duniya cewa kana karanta Qur'ani?, sai Adamun ya bashi amsa da cewa Eh!.

No comments:

Post a Comment