Monday, 11 June 2018

Kalli Ahmad Musa da Shehu Abdullahi sanye da kayatattun kayan su na kwallo

Taurarin kwallon Najeriya, Shehu Abdullahi kenan tare da Ahmad Musa sanye da sabbin kayatattun kayan kwallonsu da suka saka zuwa kasar Rasha inda zasu buga gasar cin kofin Duniya.


Muna fatan Allah ya tsare hanya ya kuma basu nasara.
No comments:

Post a Comment