Friday, 22 June 2018

Kalli Ali Nuhu a kasar Rasha inda yaje kallon gasar cin kofin Duniya

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton tare da wasu turawa a kasar Rasha inda yake kallon gasar cin kofin Duniya da ake bugawa acan, a yaune dai Najeriya zata buga wasa da kasar Iceland.

No comments:

Post a Comment