Monday, 18 June 2018

Kalli Ali Nuhu tare da golan Real Madrid Keylor Navas

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan tare da golan kungiyar Real Madrid, Keylor Navas a kasar Rasha inda yaje kallon gasar cin kofin Duniya.

No comments:

Post a Comment