Wednesday, 13 June 2018

Kalli Alkaliyar data yankewa gwamnonin jihohin Filato da Taraba hukuncin zaman gidan yari

Wannan ita ce Mai Shari'a Adebukola Banjoko wadda ta yanke hukuncin zaman gidan kurkuku ga gwamnonin jihohin  Filato, Joshua Dariye da kuma  Taraba, Jolly Nyame. Da dukkan alamu ta amsa kiran Shugaba Buhari na neman Alkalai su taimaka masa kan yaki da rashawa.

No comments:

Post a Comment