Saturday, 16 June 2018

Kalli Aubameyang sanye da kayan Super Eagles

Tauraron dan kwallon kafar kungiyar Arsenal, Emerick Aubameyan kenan a wannan hoton nashi da yake zaune akan matakalar jirgi sanye da kayan 'yan wasan Najeriya, Super Eagles, dan wasan yace ya bukaci kayan 'yan kwallon kuma an kawo mishi.


A makon daya fabatane dai Aubameyang yace yana goyon bayan Super Eagles saboda Abokinshi Alex Iwobi amma daga baya yace babban abinda yasa yake goyon bayan Super Eagles din saboda kyawun kayan kwallonsu ne.

Rigar Super Eagles dai tayi farin jini sosai a Duniya.

No comments:

Post a Comment