Saturday, 9 June 2018

Kalli Burodi mafi siranta da aka taba yankawa

Wata gwanar me hada biredi a kasar Japan me suna Jun tayi wani abu daya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumuntar kasar, abinda Jun tayi kuwa shine ta yanka biredi kanana-kanana mafi siranta da aka taba gana.Jun ta yanka biredidaya zuwa yanka 47, sannan ta dauki hotunan aikin nata ta saka a dandalinta na sada zumunta, mutane sun matukar nuna son wannan aikinata. A kwanakin baya dama Jun ta taba hada gasar yanka biredi wadda itace kuma ta lasheta.

kali sauran hotunan:No comments:

Post a Comment