Wednesday, 13 June 2018

Kalli dankareriyar motar da Ahmad Musa ya siya

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad musa ya sayi wannan dankareriyar motar da ake ganin hoton ta a sama, muna fatan Allah ya tsare.


Abokinshi, tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ne ya saka hoton motar yana tayashi murna yayin da shi kuma ya amsamai da cewa ya gode.


No comments:

Post a Comment