Saturday, 23 June 2018

Kalli General BMB da 'yan biyunshi sanye da rigar Super Eagles suna murnar nasarar Najeriya

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wadannan hotunan inda yake sanye da kayan kwallon Super Eagles yana murnar nasarar da Najeriya tayi akan kasar Iceland. Bellon ya kuma sakawa 'yan biyunshi rigar ta 'yan Super Eagles inda yace suma suna murna.No comments:

Post a Comment