Sunday, 24 June 2018

Kalli gwamnan Kaduna dana Osun da Lai Muhammad da Oshiomhole suna rawa

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola da ministan watsa labarai da al-adu, Lai Muhammad da sabon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole dadai sauran wasu manyan 'yan APC ne a wannan hoton suke rawa a gurin babban taron jam'iyyar da akayi jiya.

No comments:

Post a Comment