Monday, 11 June 2018

Kalli Hadiza Gabon da kakarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata tare da kakarta, sun sha kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment