Tuesday, 12 June 2018

Kalli hoton kwanannan na Fatima Ganduje da mijinta Idris Ajimobi

Wannan wani sabon hoton diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan tare da Angonta, Idris Ajimobi,muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment