Sunday, 10 June 2018

Kalli hoton Super Eagles da masu horas dasu

Wannan gaba dayan hoton kungiyar 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles da masu horar dasu wanda zasu wakilci Najeriya a gasar cin kofin Duniya da za'a buga a kasar Rasha kenan a wannan hoton nasu da suka dauka a hukumance.

Muna musu fatan Alheri Allah yasa muji labari me dadi.

No comments:

Post a Comment