Tuesday, 12 June 2018

Kalli hotuna daga karrama MKO Abiola da shugaba Buhari yayi

Hotuna kenan daga gurin karrama MKO Abiola da Gani Fawehinmi da Ambasada Baba Gana Kingibe da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi a yau, manyan baki irin su mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da farfesa Wole Soyinka da sauransu dun halarci wannan biki.


Daga cikin jawabin da yayi a gurin karrama mutanen, shugaba  Buhari ya bayyana cewa wannan aba taro bane na fama tsohon rauni ba amma taro ne na gyaran kuskuren da akayi a baya.
No comments:

Post a Comment