Thursday, 28 June 2018

Kalli hotunan shagalin bikin Hauwa da Marema Indimi

Hamshakin attajirin dan kasuwa, Muhammad Indimi zai aurar da 'ya'yanshi biyu, Hauwa indimi da Marema Indimi, Muhammad 'Yar'adua ne zai auri Hauwa Indimi itama Marema wasu rahotanni na cewa wanda zata aura din daga iyalan 'Yar'aduwarne.


Wadannan hotunan shagalin bikinne da aka fara inda 'yan uwa da abokan arziki suka taru dan taya su murna, muna fatan Allah ya sa ayi lafiya ya kuma bayar da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment