Saturday, 9 June 2018

Kalli hotunan wasannin yara

Kananan yara na da wasanni kala-kala da sukanyi dan nishadi, tun daga gara taya, wasa da wuta, kwallo dadai sauransu, wadannan hotunan wasannin yarane daban-daban, shin wanne kayi daga cikinsu?

No comments:

Post a Comment