Friday, 29 June 2018

Kalli karin hotunan kamin biki na Hauwa Indimi da Muhammad 'Yar'adua

Labarin auren diyar attajirin dan kasuwa, Hauwa Indimi da angonta, Muhammad 'Yar'aduwa ya karade shafukan sada zumunta inda akai ta ganin kayatattun hotunan shagulgulan auren da ya fara kankama.


Anan ma wasu sabbin hotunane da masoyan suka saki dake nuna yanda suka shaku da juna kenan, muna musu fatan Allah yasa ayi biki a gama lafiya ya kuma kawo zuri'a dayyiba.No comments:

Post a Comment