Wednesday, 13 June 2018

Kalli kayataccen dakin canja kaya na Super Eagles a kasar Rasha

Nan dakin canja kaya da sauran lamurran da suka shafi tawagar 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles kenan a kasar Rasha, hotuna  sun kayatar, muna musu fatan Samun nasara.

No comments:

Post a Comment