Saturday, 9 June 2018

Kalli kayataccen hoton Sadik Sani Sadik a kasar Saudiyya

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi daya dauka a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, muna fatan Allah ya karba Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.


No comments:

Post a Comment