Monday, 11 June 2018

Kalli kayatattun dakunan karatu daga kasashen Duniya daban-daban

Kasashe da dama da suke baiwa harkar ilimi da bincike muhimmanci na kashe makudan kudade wajan ganin sun inganta harkar dalibaida malamansu, daya daga cikin hanyoyin bincike da neman ilimi shine dakin karatu, wadannan kayatattun dakunan karatune daga sassa daban-daban na Duniya.

Buzzfeed.

No comments:

Post a Comment