Friday, 15 June 2018

Kalli kayatattun hotunan Nura M. Inuwa da iyalinshi

Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa kenan tare da matarshi da diyarsu a wadannan kayatattun hotunan da suka dauka, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kar dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment