Friday, 29 June 2018

Kalli limamin da ya ceci 'yan kabilar Birom su 262 a Jos

Liman Muhammad Kenan, Musulmin Da Ya Ceci Kiristoci Maza Da Mata 'Yan Kabilar Berom Su 262 Ta Hanyar Boye Su A Cikin Masallaci, Wasu Kuma A Gidansa A Yayin Rikicin Da Ya Auku A Jihar Filato.

rariya.

No comments:

Post a Comment