Sunday, 24 June 2018

Kalli ma'aikacin BBCHausa, Aliyu Tanko tare da Ahmad Musa, Shehu Abdullahi da Ali Nuhu a kasar Rasha

Ma'aikacin BBCHausa, Aliyu Tanko kenan tare da taurarin 'yan kwallon Najeriya daga Arewa, Ahmad Musa da Shehu Abdullahi a kasar Rasha inda ake buga gasar cin kofin Duniya, Aliyun ya kuma hadu da tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki.


Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment