Saturday, 30 June 2018

Kalli motar da aka harbe marigayi Janar Mutala Muhammad a ciki


Wannan motar da  aka bindige tsohon Shugaban Kasa, Marigayi Murtala Mohammed a cikinta ne wadda a halin yanzu aka aje ta a gidan tarihin Onikan da ke Legas kuma har yanzu akwai jinin marigayin a jikin motar. Allah Aya ji kansa da rahama (Amin).

rariya.

No comments:

Post a Comment