Thursday, 7 June 2018

Kalli mutumin da ya fi kowa girman kafa a Duniya

Wannam shine mutumin da yafi kowa girman kafa a Duniya, hakan ya bashi damar shiga kundin tarihin abubuwan bajinta na Duniya, saboda girman kafarshi, babu takalmin dake mai a kasuwar garinsu, saidai a bugomai na musamman daga kasar Jamus.


No comments:

Post a Comment