Wednesday, 13 June 2018

Kalli Rahama Sadau tare da Banky W.

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan tare da tauraron mawaki, Banky W. A jihar Bauchi inda suke shirya wani fim din turanci.


No comments:

Post a Comment