Saturday, 30 June 2018

Kalli wani kayataccen hoton Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan alheri.


No comments:

Post a Comment