Monday, 11 June 2018

Kalli wani kayataccen hoton shugaba Buhari a kasar Morocco

Wannan wani kayataccen hoton shugaba Buharine daga kasar Morocco inda yaje ziyarar kwanaki biyu, shugaba Buhari ya samu tarbar karamci daga jama'ar kasar, muna fatan Allah ya dawo dashi gida lafiya.

No comments:

Post a Comment